Hukumar Hisbah a jihar Kano ta kama wasu mutane biyu da suka aika wa matar aure bidiyon batsa.
Wadanda aka kama yan shekara 20 da 21ne da ke Unguwar Uku a karamar hukumar Tarauni.
Mai magana da yawun hukumar Lawal Ibrahim, ya fitar da bayani cewa wata matar aure ce ta kawo kara a hukumar cewa wasu sun aiko mata da bidiyon batsa kuma bata san su ba.
Sakamakon haka hukumar ta shiga bincike da ya kai ga kamo mutanen su biyu.
DAGA ISYAKU.COM
https://chat.whatsapp.com/HUEzyk9QvHZ6kSk4bH2U6K
Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
LATSA NAN
SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA
Facebook.com/isyakulabari
RUBUTA SHARHI KO RA'AYINKA KAN WANNAN LABARI