Tarihi: Shekara 45 da kashe Janar Murtala Muhammed


A rana irin ta yau, ranar 13 ga watan Fabrairu 1976 aka kashe tsohon shugaban mulkin soji na Najeriya, General Murtala Ramat Muhammad. Shekara 45 ke nan dài dai.
A cikin wannan mota kirar Marsandi ne Col Dimka M. Sukka ya kashe Janar Murtala Muhammed a ranar 13 ga watan Fabrairu 1976 bayan ya buda masa wuta da bindiga.
Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp 
https://chat.whatsapp.com/HUEzyk9QvHZ6kSk4bH2U6K

Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu 
LATSA NAN 

SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA 

Facebook.com/isyakulabari 


Previous Post Next Post

Latsa nan ka shiga group namu na WhatsApp domin samun Labaran mu kai tsaye

https://chat.whatsapp.com/J8ryqryDtwR9yvxrOOBlJU

Domin zama wakilinmu a garinku LATSA NAN

Korafi ko aiko labari LATSA NAN