Jarumi Rabi'u Rikadawa ya aurar da 'yar cikinsa ga babban yaronsa a harkar fim


Jarumi Rabi'u Rikadawa ya aurar da 'yar cikinsa ga babban yaronsa a harkar fim, a ranar Juma'a 5 ga Fabrairu, 2021, Jaridar Aminiya ta wallafa.

Wannan karamci da jarumi RIKADAWA ya yi, ya jawo masa yabo da fatan alheri, daga mutane daban-daban.




Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp 
https://chat.whatsapp.com/HUEzyk9QvHZ6kSk4bH2U6K

Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu 
LATSA NAN 

SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA 

Facebook.com/isyakulabari 


Post a Comment

RUBUTA SHARHI KO RA'AYINKA KAN WANNAN LABARI

Previous Post Next Post

Celebrity Gifts

Facebook

Latsa nan ka shiga group namu na WhatsApp domin samun labarai kai tsaye https://chat.whatsapp.com/EcJXY08Ikrx63mQ7F6TJfL

Domin zama wakilinmu garinku LATSA NAN

Korafi/ Shawara/ Tuntube mu LATSA NAN