Hukumar yansanda ta sa ladan N10m ga duk wanda ya ke da bayani kan wadannan mutane


Hukumar yansandan Najeriya ta sa ladan naira miliyan goma N10m ga duk wanda ke da bayani kan wasu mutane da ta wallafa hotunansu

Hukumar ta fitar da sanarwar a shafinta na Twitter, sai dai bata fadi dalili ko laifin da mutanen suka aikata ba.

Police announce N10m reward for anyone who can help locate the men in this photo


Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp
https://chat.whatsapp.com/LKeYYgwzLbW8DdHbjNuEos

Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
LATSA NAN

SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA

Facebook.com/isyakulabari


0/Post a Comment/Comments

Rubuta ra ayin ka

Previous Post Next Post