Hotunan yadda ake sana'ar daukan gawa kan babur a wata kasar Afrika


A kasar Congo, daukan gawa a babura marmakin motoci zuwa wajen Jana'iza ya zama sana'a mai tsoka ga matasan kasar.


Ana daure gawa da igiya dai dai yadda ba za ta yi motsi ba , sai a dauka a dora a kan babur. Wani lokaci akan sami wanda zai rike ta.


Amma sau da yawa akan goya gawar ne kawai sai matuki babur ya tuka babur yayin da yake goye da gawar.


Mutanen kasar Congo mai albarkatun ma'adinai na kashe dukiya mai yawa wàjen yi wa gawa ko matacce Jana'iza, musamman wanda ake hadawa da al'adan gargajiya.Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp
https://chat.whatsapp.com/J9zhUeQqg52KIxyFnYByJN

Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
LATSA NAN

SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA

Facebook.com/isyakulabari


Post a Comment

RUBUTA SHARHI KO RA'AYINKA KAN WANNAN LABARI

Previous Post Next Post

Celebrity Gifts

Facebook

Latsa nan ka shiga group namu na WhatsApp domin samun labarai kai tsaye https://chat.whatsapp.com/EcJXY08Ikrx63mQ7F6TJfL

Domin zama wakilinmu garinku LATSA NAN

Korafi/ Shawara/ Tuntube mu LATSA NAN