Dara ta ci gida: Jami'in DSS ya yi wa dansandan duka har ya mutu


Ana zargin cewa wani dansanda mai suna Cpl Fawale Rauf ya mutu bayan ya sha duka a hannun wani jami'in DSS a jihar Osun Sahara reporters ta ruwaito.

Jaridar Tribune ta labarta cewa mataccen dansandan yana aiki ne a ofishin yansanda na Dada Estate Police Station a Birnin Osogbo.

Jaridar ta ce mamacin ya yi wata hatsaniya da jami'an DSS wanda suka gayyace shi zuwa wajen shakàtawa, ammà suka sami sabani ranar Alhamis, lamari da ya kai ga likida masa duka har da amfani da wasu ababe aka kwada masa.

Sahara reporters ta ce Kakakin yansandan jihar Osun Mrs Yemisi Opalola ta tabbatar da faruwar lamarin. Sai dai bata ce uffan ba daga bisani.


Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp
https://chat.whatsapp.com/LKeYYgwzLbW8DdHbjNuEos

Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
LATSA NAN

SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA

Facebook.com/isyakulabari


Post a Comment

RUBUTA SHARHI KO RA'AYINKA KAN WANNAN LABARI

Previous Post Next Post

Celebrity Gifts

Facebook

Latsa nan ka shiga group namu na WhatsApp domin samun labarai kai tsaye https://chat.whatsapp.com/EcJXY08Ikrx63mQ7F6TJfL

Domin zama wakilinmu garinku LATSA NAN

Korafi/ Shawara/ Tuntube mu LATSA NAN