An kashe Mande Kanya an sare kansa, Gwamnatin jihar Kebbi ta yi umarnin bincike


Bayan da wasu mutane dauke da makamai da ake zargin yan sa kai ne suka dauke Alhaji Mande Kanya da karfe 5 na yammacin ranar Lahadi 10/1/2021 a garin Kanya, da ke karamar hukumar Danko-Wasagu da ke Masarautar Zuru a kudancin jihar Kebbi, an sami gawarsa da safiyar Litinin 11/1/2021, ana zargin an sare kansa daga gangan jikinsa, bayan an kwakwale idanunsa yayinda aka daure hannayensa a bayansa, kuma aka barta a daji da ke wani kauye da ke kusa da garin Kanya.


Babu wani bayani kawo yanzu daga hukumomin tsaro na jihar Kebbi kan wannan lamari kafi  lokacin rubuta wannan rahotu.Sai dai wata majiya ta tabbatar mana cewa Gwamnatin jihar Kebbi ta bayar da umarnin gudanar da cikakken bincike kan lamarin.

Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp
https://chat.whatsapp.com/J9zhUeQqg52KIxyFnYByJN

Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
LATSA NAN

SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA

Facebook.com/isyakulabari


Previous Post Next Post

Information


Reported by ISYAKU.COM

Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp 
https://chat.whatsapp.com/EsSeIwnS18mKkhQwHP3mFx

Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu 
LATSA NAN 

SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA 

Facebook.com/isyakulabari