Ko kun san cewa Tsohon Shugaban kasa Marigayi Alhaji Shehu Aliyu Usman Shagari ya rike mukà min Minista har sau bakwai 7 ?
Kuma daga bisani ya tsaya takaran Kansila sau biyu 2 kuma ya lashe zabe ya zama Kansila ?
Kafin daga karshe ya tsaya takaran Shugaban kasa kuma ya lashe zabe ya zama zababben Shugaban kasa na farar hula mai cikakken iko.
A rana irin ta yau 28/12/2018 Allah ya yu wa wannan Dattijo rasuwa.
DAGA ISYAKU.COM
https://chat.whatsapp.com/
Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
LATSA NAN
SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA
Facebook.com/isyakulabari
Rubuta ra ayin ka