Karamin yaro ya mutu yayin gwada yadda ake ji kafin a mutu idan mutum ya rataye kanshi


Wani karamin yaro ya mutu yayin da yake kokarin gwada yadda ake ji kafin a mutu idan mutum ya rataye kanshi. Lamarin ya faru ne a birnin Lagos ranar Litinin 31 ga watan Nuwamba. Yaron ya daura igiya a karfen Fankan silin (ceiling) kuma ya rataye kansa sakamakon haka ya mutu.

Bayanai sun ce yan sanda sun kama mahaifiyarsa, wacce ta tafi kasuwa a lokacin da lamarin ya faru a gida.


Kazalika bayan sun ce yan sanda sun kama makwabta inda lamarin ya faru, kuma sun gudanar da bincike.
Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp
https://chat.whatsapp.com/J9zhUeQqg52KIxyFnYByJN

Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
LATSA NAN

SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA

Facebook.com/isyakulabari


Post a Comment

RUBUTA SHARHI KO RA'AYINKA KAN WANNAN LABARI

Previous Post Next Post

Celebrity Gifts

Facebook

Latsa nan ka shiga group namu na WhatsApp domin samun labarai kai tsaye https://chat.whatsapp.com/EcJXY08Ikrx63mQ7F6TJfL

Domin zama wakilinmu garinku LATSA NAN

Korafi/ Shawara/ Tuntube mu LATSA NAN