An tsinci gawar wata budurwa a gefen titi, duba abin da ya faru


An tsinci gawar wata mata yashe a kan titi a Osuntokun Avenue, da ke unguwar Bodija, a birnin  Ibadan na jihar Oyo ranar Talata 8 ga watan Disamba.

Jami'an hukumar  Fast-Track Emergency Rescue Operation squad of the Oyo State Road Transport Management Agency (OYRTMA) ne suka dauke gawar daga titi bayan an sanar da su ta wayar salula da karfe 11 na safe.


Har zuwa lokacin rubuta wannan rahotu, ba a gane gawar ko wace ba, sai dai an adana gawar a Asibitin Adeayo da ke birnin Ibadan.


Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp
https://chat.whatsapp.com/J9zhUeQqg52KIxyFnYByJN

Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
LATSA NAN

SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA

Facebook.com/isyakulabari


Previous Post Next Post

Information


Reported by ISYAKU.COM

Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp 
https://chat.whatsapp.com/EsSeIwnS18mKkhQwHP3mFx

Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu 
LATSA NAN 

SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA 

Facebook.com/isyakulabari