An kama dan gidan Dan Majalisa cikin yan fashi da makami


Wasu yan fashi da makami guda 6 sun farmaki wani dan sanda da ke bakin aiki a Birnin Calabar na jihar Cross River da dare lokacin da suke gudanar da fashi da makami ranar Lahadi.


ISYAKU.COM ya samo cewa lamarin ya faru ne a unguwar Chief Obot street da ke rukunin gidaje na state housing estate, da ke Calabar.Yan sanda sun fuskanci yan fashin, lamari da ya janyo musanyar wuta da bindigogi daga bangarorin guda biyu. Sakamakon haka aka kama yan fashin guda uku ciki har da dan gidan wani tsohon Dan Majalisar dokokin jihar.Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp
https://chat.whatsapp.com/J9zhUeQqg52KIxyFnYByJN

Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
LATSA NAN

SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA

Facebook.com/isyakulabari


0/Post a Comment/Comments

Rubuta ra ayin ka

Previous Post Next Post