Kyawawan halayen kwamishinan ƴan sanda na jihar Kano CP Habu Sani


Shugaban sashen ƴan sanda masu kula da dokokin hanya na jihar Kano, SP Magaji Musa Majiya ya bayyana wasu daga cikin kyawawan halayen kwamishinan ƴan sanda na jihar Kano CP Habu Sani.

Magaji Musa Majiya ya bayyana hakan ne a cikin saƙon taya murnar cikar CP Habu Sani shekara guda a matsayin kwamishinan ƴan sanda a Kano, da ya wallafa a shafinsa na facebook.

Magaji Musa Majia ya bayyana cewa, “Ina ƙaunarsa Fi Sabilil lah. Yana da wadansu halaye da yakamata mu kaunaceshi don Allah”
Ya ƙara da cewa “Ba wai biyayya ce ta shugaba da mabiyansa ba. Kalamu Waheed ne a aikace.”

  • Yana da magana daya ta gaskiya da Adalchi.
  • Yana da Sittin din Aikin Dan Sanda, Blbabu inda za ka ma sa laya a aikinsa. Ko laifi ka yi, sai ka Ilmantu.
  • Yana da tsoron Allah.
  • Yana girmama Dan Adam.
  • Yana mutunta yaransa don kowa yasan shima mutum ne mai Daraja.
  • Yana da son jama’a. Biyayya ta da soyayya ta agareshi ta zarta ta shugaba da yaronsa.
    A ƙarshe Magaji Musa Majiya ya ce yana jin CP Habu Sani tamkar mahiafi a gurinsa.

Habu Sani shi ne kwamishinan ƴan sanda a jihar Kano mai ci, wanda yawancin mutane suka fi saninsa da sunan ‘Kalamu Wahid’.

x

Kafin ya zo jihar Kano, kwamishinan ƴan sanda Habu yayi aiki a jihar Bauchi kuma mutane na kallonsa a matsayin wanda bai cika son wargi ba.

Haka kuma shi ne ya jagoranci jami’an da suka raba tsohon Sarkin Kano Muhammadu Sanusi II daga mukamin Sarkin Kano. kuma shi ne ya fitar da shi daga fada kana ya tabatar da zaman lafiya da tsaro a birnin Kano.

Al’ummar jihar Kano dai su na yaba ma sa saboda kwarewarsa kan aikin tabbatar da

Source: labarai24


Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp
https://chat.whatsapp.com/J9zhUeQqg52KIxyFnYByJN

Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
LATSA NAN

SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA

Facebook.com/isyakulabari


Post a Comment

RUBUTA SHARHI KO RA'AYINKA KAN WANNAN LABARI

Previous Post Next Post

Celebrity Gifts

Facebook

Latsa nan ka shiga group namu na WhatsApp domin samun labarai kai tsaye https://chat.whatsapp.com/EcJXY08Ikrx63mQ7F6TJfL

Domin zama wakilinmu garinku LATSA NAN

Korafi/ Shawara/ Tuntube mu LATSA NAN