Ministan shari'a kuma babban. Lauyan Gwamnatin tarayyar Najeriya Abubakar Malami, ya ce ba abun mamaki bane cewa an yi hayan batagari ne suka yi harbi a lokacin zanga zangan EndSars a Toll gate Lagos, amma ba soji ba.
Malami ya yi wannan tsokaci ne yayin zantawa da manema labarai a Abuja ranar Litinin.
Ya ce "Ba daidai bane ace soji ne suka yi harbi a wajen zanga zanga, dimin batagari za su iya saka kayan soji su yi harbi a wajen domin su haddasa rudani"
DAGA ISYAKU.COM
https://chat.whatsapp.com/
Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
LATSA NAN
SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA
Facebook.com/isyakulabari