EndSars: Watakila batagari sanye da kayan soji ne suka yi harbi a Lagos>>Abubakar Malami


Ministan shari'a kuma babban. Lauyan Gwamnatin tarayyar Najeriya Abubakar Malami, ya ce  ba abun mamaki bane cewa an yi hayan batagari ne  suka yi harbi a lokacin zanga zangan EndSars a Toll gate Lagos, amma ba soji ba.

Malami ya yi wannan tsokaci ne  yayin zantawa da manema labarai a Abuja ranar Litinin.

Ya ce "Ba daidai bane ace soji ne  suka yi harbi a wajen zanga zanga, dimin batagari za su iya saka kayan soji su yi harbi a wajen domin su haddasa rudani" Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp
https://chat.whatsapp.com/J9zhUeQqg52KIxyFnYByJN

Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
LATSA NAN

SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA

Facebook.com/isyakulabari


Post a Comment

Please Select Embedded Mode To Show The Comment System.*

Previous Post Next Post
Latsa nan ka shiga group din mu na WhatsApp domin samun Labaran mu kai tsaye

Domin zama Wakilin mu a garin ku LATSA NAN