Duk Inda matar kwarai take, to sai an ga ta fita daban da sauran mata, domin kuwa duk wani
abu da ake son mace ta hada, itama tana da su , kuma duk Inda aka Kira ta da sunan mace,
to za ta amsa ba tare da ta yi shakkar amsawar ba, za kuma a sameta kamar haka:
*WACCE BATA FITA SAI DA IZININ MIJINTA*
*◇••••21 POINT AGENDA••••◇*
mace ta kwarai itace mai
✎hakuri
✎ juriya
➽ tsafta
➽ iya kula da miji
☛ mai kyaun hali
☛ kawaici
✵ ladabi
✵ da kuma biyayya.
✎sannan kuma itace wacce ba ta Bari mijinta ya ga abinda ba so daga gareta.
✎ itace mai kusanta da mijinta da tausayinsa.
✎mai boye farin-cikinta a lokacin da mijinta ke cikin bakin ciki.
✎sannan kuma mai iya sadaukarwa ga mijinta dukiyarta, idan bukatar hakan ta taso.
✎mai kiyaye duk wata doka da mijinta ya gindaya mata na shari’ah.
✎mai nuna ma miji so na tsakani da Allah ba don.
☛kudinsa
☛kyau
Ba.
✧ itace mai yawan yiwa mijinta addu’a a duk Inda yake.
✧ sannan kuma mai girmama mijinta fiye da kowa.
Source: Shafin Alummata
https://chat.whatsapp.com/
Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
LATSA NAN
SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA
Facebook.com/isyakulabari