Bidiyo: Magidanci mai shekara 40 ya banka wa kanshi tare da budurwarsa wuta suka kone


Wani mutum magidanci mai shekara 40 a Duniya ya bank a wa  kanshi tare da budurwarsa wuta a unguwar Inikpi da ke Makurdi babban  birnin jihar Benue ranar Sabar 14 ga Satan Satumba.

Bayanai sun ce wannan mutum ya zuba wa jikinsa tare da budurwarsa Fetur, daga bisani ya kyasta ashana wuta ta tashi a jikinsu da karfe 6:30 na yamma.

Lamari  da ya sa  ya mutu  nan take, budurwarsa kuma ta kone ta yadda ba za a Iya ganeta ba, amma tana Asibiti domin samun kulawa bayan  jami'an FRSC sun ceceta.

Babu wanda ya san musabbabin faruwar lamarin.

KALLI BIDIYON LAMARINLatsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp
https://chat.whatsapp.com/J9zhUeQqg52KIxyFnYByJN

Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
LATSA NAN

SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA

Facebook.com/isyakulabari


Post a Comment

RUBUTA SHARHI KO RA'AYINKA KAN WANNAN LABARI

Previous Post Next Post

Celebrity Gifts

Facebook

Latsa nan ka shiga group namu na WhatsApp domin samun labarai kai tsaye https://chat.whatsapp.com/EcJXY08Ikrx63mQ7F6TJfL

Domin zama wakilinmu garinku LATSA NAN

Korafi/ Shawara/ Tuntube mu LATSA NAN