• Labaran yau


  Yin hanyar jirgin kasa zuwa Maradi daga Najeriya: Lai Muhammad ya kare Buhari da hujjoji


  Ministan sadarwa da al'adu na Najeriya Alhaji Lai Muhammed, ya bayyana dalili da ya sa Gwamnatin shugaba Muhammadu Buhari ta dukufa wajen yin hanyar jirgin kasa daga Najeriya har zuwa birnin Maradi a Jammhuriyar Nijar.

  Lai Muhammad ya yi wannan jawabi ne yayin tattaunawa da gidan Talabijin na TVC.

  LATSA NAN KA KALLI BIDIYO https://twitter.com/FMICNigeria/status/1314514363517198336?s=20


  Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp
  https://chat.whatsapp.com/JKBP5KgalYg3iQRBQoFVAE

  Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
  LATSA NAN

  SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA

  Facebook.com/isyakulabari


  Domin samun sassauka, ingattacciya kuma kwakkwarar DATA ta MTN, latsa nan https://chat.whatsapp.com/L4xvcwRGM496Eep5J53zXt

  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Yin hanyar jirgin kasa zuwa Maradi daga Najeriya: Lai Muhammad ya kare Buhari da hujjoji Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama