KAI TSAYE: Yadda zaben jihar Ondo yake gudana


A yau Asabar, 10 ga watan Oktoban 2020, jama'ar jihar Ondo za su kada kuri'unsu domin zaben gwamna na 7 a cikin shekaru 44 da kafuwar jihar. Legit.ng za ta dinga kawo muku rahoto dalla-dalla kai tsaye daga jihar Ondo. 

A zaben yau, jam'iyyyun siyasa 17 wadanda suka hada da APC da PDP duk sun fitar da 'yan takararsu. Masu ruwa da tsaki a jihar sun bayyana tsoronsu na yuwuwar rikici, ganin cewa akwai tarihin rikicin zabe da tashin-tashina a jihar.

LATSA KASA DOMIN CIKAKKEN RAHOTU
https://hausa.legit.ng/1373483-kai-tsaye-yadda-zaben-jihar-ondo-yake-gudana.htmlLatsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp
https://chat.whatsapp.com/JKBP5KgalYg3iQRBQoFVAE

Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
LATSA NAN

SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA

Facebook.com/isyakulabari


Domin samun sassauka, ingattacciya kuma kwakkwarar DATA ta MTN, latsa nan https://chat.whatsapp.com/L4xvcwRGM496Eep5J53zXt

Previous Post Next Post

Information


Reported by ISYAKU.COM

Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp 
https://chat.whatsapp.com/EsSeIwnS18mKkhQwHP3mFx

Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu 
LATSA NAN 

SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA 

Facebook.com/isyakulabari