FG za ta tallafa wa matan karkara guda 700,000 da kudi N20,000 kowannensu - Minista Sadiya


Yan Najeriya na ci gaba da tofa albarkacin bakinsu bayan Ministan harkokin jinkai Sadiya Farouk ta ce Gwamnatin tarayya za ta taimaka wa matan karkara guda 700,000 da kudi Naira 20,000 kowanne.

Ministan ta yi wannan bayani ne a birnin Jos babban birnin jihar Plateau ranar Alhamis lokacin ziyarar aikin kaddamar da shirin.


Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp
https://chat.whatsapp.com/J9zhUeQqg52KIxyFnYByJN

Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
LATSA NAN

SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA

Facebook.com/isyakulabari


Previous Post Next Post

Information


Reported by ISYAKU.COM

Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp 
https://chat.whatsapp.com/EsSeIwnS18mKkhQwHP3mFx

Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu 
LATSA NAN 

SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA 

Facebook.com/isyakulabari