An kama malamin addini turmi tabarya yana lalata da mata 2 a cikin wajen bauta


Yansanda sun kama wani Malamin Choci mai suna Rev. Travis Clark bayan an kama shi yana lalata tare da wasu mata guda biyu a cikin Mujami'a a Saints Peter and Paul Roman Catholic Church a Pearl River, da ke Louisiana na kasar Amurka.

Malamin Chocin ya fada hannu ne bayan wani mutum ya kama shi turmi tabarya yana lalata tare da wasu mata da ke aiki a Chocin masu suna Dixon, yar shekara 41, tare da wata yarinya yar shekara  23 mai suna Melissa Cheng. 


 

Rahotanni sun bayyana cewa Rev. Travis yana nadan harkar lalata da suke yi tare da yan matan buyu a wayar salularsa da ya ajiye a gefe.  Amma shida da ya ga abin da yake faruwa ne ya nada nashi bidiyon lalata da Rev. Travis ke yi da matan kafin ya kira yansanda aka kama su. 
 

Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp
https://chat.whatsapp.com/JKBP5KgalYg3iQRBQoFVAE

Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
LATSA NAN

SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA

Facebook.com/isyakulabari


Domin samun sassauka, ingattacciya kuma kwakkwarar DATA ta MTN, latsa nan https://chat.whatsapp.com/L4xvcwRGM496Eep5J53zXt

Post a Comment

RUBUTA SHARHI KO RA'AYINKA KAN WANNAN LABARI

Previous Post Next Post

Celebrity Gifts

Facebook

Latsa nan ka shiga group namu na WhatsApp domin samun labarai kai tsaye https://chat.whatsapp.com/EcJXY08Ikrx63mQ7F6TJfL

Domin zama wakilinmu garinku LATSA NAN

Korafi/ Shawara/ Tuntube mu LATSA NAN