• Labaran yau


  An kama jami'in NSCDC da ya harbe jami'in SSS har lahira da bindiga

   


  Wani jami'in  hukumar SSS mai suna Seyi Adebowale ya mutu bayan wani jami'in NSCDC ya harbe shi da bindiga cikin kuskure.

  Lamarin ya faru ranar 15 ga watan Satumba a garin Kuta a jihar Ogun, lokacin da shugaban sojin Najeriya Janar Tukur Buratai ya je garin domin kaddamar da wata Gada da Injiniyoyin soji suka gina a garin.

  Rahotanni sun ce jamai'in NSCDC mai suna Sunday Dada tare da abokansa suna ta harbin mai uwa da wabi cikin iska domin murna bayan kaddamarwar, sai harsashi ya sami jami'an SSS a ciki lamarin da ya yi sanadin mutuwarsa

  Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp
  https://chat.whatsapp.com/JKBP5KgalYg3iQRBQoFVAE

  Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
  LATSA NAN

  SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA

  Facebook.com/isyakulabari


  Domin samun sassauka, ingattacciya kuma kwakkwarar DATA ta MTN, latsa nan https://chat.whatsapp.com/L4xvcwRGM496Eep5J53zXt

  • Facebook Comments
  Item Reviewed: An kama jami'in NSCDC da ya harbe jami'in SSS har lahira da bindiga Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama