Adam A Zaango ya koka da yadda matarshi take cin kudin sa. A shafin sa na Instagram jarumin ya wallafa hotunan ta yace "Yarinyar Nan Tana Cin Kudi" cikin barkwanci. Ita kuma matar tashi ta bashi amsa da "Mai Kudin Nake Aure Toh Dole Naci Kudi"inji shafin Labaran Kannywood.
DAGA ISYAKU.COM
https://chat.whatsapp.com/
Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
LATSA NAN
SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA
Facebook.com/isyakulabari
Domin samun sassauka, ingattacciya kuma kwakkwarar DATA ta MTN, latsa nan https://chat.whatsapp.com/