Allah ya yi wa Hajiya Dusa Maigatari rasuwa a garin Maigatari da ke jihar Jigawa ranar Litinin 14 ga watan Satumba 2020.
Hajiya Dusa ta rasu a gidanta da ke unguwar Kofar Fada, da ke bakin Kasuwa, sakamakon ciwon Asma.
Alhajio Sani Saigos, ya ce Mariganyar tana da kimanin shekara dari da arba'in a Duniya kafin rasuwarta.
Allah ya jikanta ya gafarta mata, ya sa mu cika da imani idan tamu ta zo.
DAGA ISYAKU.COM
https://chat.whatsapp.com/
Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
LATSA NAN
SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA
Facebook.com/isyakulabari
Domin samun sassauka, ingattacciya kuma kwakkwarar DATA ta MTN, latsa nan https://chat.whatsapp.com/