• Labaran yau


  Mutuwa riga: Allah ya yi wa Hajiya Dusa Maigatari rasuwa


  Allah ya yi wa Hajiya Dusa Maigatari rasuwa a garin Maigatari da ke jihar Jigawa ranar Litinin 14 ga watan Satumba 2020.


  Hajiya Dusa ta rasu a gidanta da ke unguwar Kofar Fada, da ke bakin Kasuwa, sakamakon ciwon Asma.


  Alhajio Sani Saigos, ya ce Mariganyar tana da kimanin shekara dari da arba'in a Duniya kafin rasuwarta.


  Allah ya jikanta ya gafarta mata, ya sa mu cika da imani idan tamu ta zo.

   


  Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp
  https://chat.whatsapp.com/JKBP5KgalYg3iQRBQoFVAE

  Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
  LATSA NAN

  SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA

  Facebook.com/isyakulabari


  Domin samun sassauka, ingattacciya kuma kwakkwarar DATA ta MTN, latsa nan https://chat.whatsapp.com/L4xvcwRGM496Eep5J53zXt

  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Mutuwa riga: Allah ya yi wa Hajiya Dusa Maigatari rasuwa Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama