• Labaran yau


  Abin da ya kamata ka yi don rage ko kauce wa kiba da teban ciki


  Ƙiba ko teɓa matsala ce ta taruwa ko jibgewar kitse a sassan jiki fiye da ƙima. Hukumar Lafiya ta Duniya ta ce ƙiba/teɓa na sahun gaba wajen janyo haɗarin kamuwa da cutuka kamar ciwon siga, ciwon zuciya da jijiyoyin jini da kuma ciwon daji/kansa.

  Cin lafiyayyen abinci/abinsha da motsa jiki akai-akai sune manyan makaman yaƙar ƙiba/teba.
  Fara yaƙi da ƙiba yau!

  Source: Physio Hausa


  Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp
  https://chat.whatsapp.com/JKBP5KgalYg3iQRBQoFVAE

  Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
  LATSA NAN

  SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA

  Facebook.com/isyakulabari


  Domin samun sassauka, ingattacciya kuma kwakkwarar DATA ta MTN, latsa nan https://chat.whatsapp.com/L4xvcwRGM496Eep5J53zXt

  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Abin da ya kamata ka yi don rage ko kauce wa kiba da teban ciki Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama