• Labaran yau


  Yanzu yanzu: Buhari na ganawa da Gwamnonin gabas maso arewa da shugabannin jami'an tsaro  Shugaba Muhammadu Buhari yana gudanar da wani taro tare da Gwamnonin Arewa maso gabas da kuma manyar jami'an tsaro a Fadar Gwamnati da ke Aso a birnin Abuja.


  Yan kwaanakin baya wasu kafafen watsaa labarai sun ambato Gwamnonin Arewa maso gabas sun ambato cewa suna bukatar Gwamnatin tarayya ta ba 'yansanda kayan yaki domin fuskantar 'yan bindiga a yankunansu wanda ke fama da matsalar tabarbarewar tsaro.


  Babu cikakken bayani kan maudu'in wannan taro kawo yanzu.  Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp
  https://chat.whatsapp.com/JKBP5KgalYg3iQRBQoFVAE

  Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
  LATSA NAN

  SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA

  Facebook.com/isyakulabari


  Domin samun sassauka, ingattacciya kuma kwakkwarar DATA ta MTN, latsa nan https://chat.whatsapp.com/L4xvcwRGM496Eep5J53zXt

  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Yanzu yanzu: Buhari na ganawa da Gwamnonin gabas maso arewa da shugabannin jami'an tsaro Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama