Bidiyon yadda shugaban kasar Chadi ya jagoranci soji suka halaka yan boko haram

Duba yadda sojin Chadi suka halaka mayakan boko haram a wani farmaki da shugaban kasar Chadi Idris Deby ya jagoranta dav kanshi.

Sakamakon wannan hari, sojin Chadi sun kwace tarin makamai tare da kama wani kwamandan boko haram.DAGA ISYAKU.COM

Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp
https://chat.whatsapp.com/JC5tMMqXxKR6qWjM98ZwLA

Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
LATSA NAN

SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA

Facebook.com/isyakulabari

Twitter.com/isyakulabari
Previous Post Next Post
Latsa nan ka shiga group din mu na WhatsApp domin samun Labaran mu kai tsaye

Domin zama Wakilin mu a garin ku LATSA NAN