Naziru Sarkin Waka ya yi murabus daga sarautarsa

Rahotun Jaridar Aminiya

Sarkin Wakar Sarkin Kano, Alhaji Naziru M. Ahmad ya yi murabus daga sarautarsa ta Sarkin Waka.

A wata wasika da  Aminiya ta gani, Naziru ya aike wa Majalisar Sarkin Kano cewa ya ajiye sarautar ce don kashin kansa, wanda ya ce zai fara aiki ne daga 13 ga wannan watan da muke ciki.

A sakonsa a shafinsa na Instagram, Naziru ya wallafa wasikar, sannan ya rubuta a kasa,
“Alhamdulillah. Wannan da gaske ne jama’a.”

Idan ba a manta ba, Sarki Muhammadu Sanusi II, mai murabus ne ya nada Naziru wannan sarauta ta Sarkin Waka, wanda yanzu haka kuma Gwamnatin Jihar Kano ta tube shi daga sarautar, inda ta maye gurbinsa da Aminu Ado Bayero.

DAGA ISYAKU.COM
Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp
https://chat.whatsapp.com/JC5tMMqXxKR6qWjM98ZwLA

Latsa nan ka zabi masoyiyarka daga jerin 'yan mata da ke neman aure ko soyayya  

Duba kasuwanci da za ka sami ribar kaso 200 a rana daya kacal. LATSA NAN ka bincika 

Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
LATSA NAN

SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA

Facebook.com/isyakulabari

Twitter.com/isyakulabari
Previous Post Next Post

Celebrity Gifts

Facebook

Latsa nan ka shiga group namu na WhatsApp domin samun labarai kai tsaye https://chat.whatsapp.com/EcJXY08Ikrx63mQ7F6TJfL

Domin zama wakilinmu garinku LATSA NAN

Korafi/ Shawara/ Tuntube mu LATSA NAN