An sami gawar wani kofur 'dansanda a kofar gidansa

An wayi gari an ga gawar wani dansanda mai suna Ibrahim a kofar gidansa garin Akwanga na karamar hukumar Akwanga a cikin jihar Nassarawa. Eche Emos ya ce makwabtan marigayin ne suka ga gawar Ibrahim a kafar gidansa safiyar Lahadi 11 ga watan Ferairu 2018 kafin daga bisani suka sanar da abokansa.

'Dan shekara 45 Kofur Ibrahim ya rasu ya bar mata da 'yaya biyar. Bayanai sun nuna cewa babban Asibitin garin Akwanga tana gudanar da bincike a kan gawar Kofur Ibrahim domin tantance musabbabin mituwarsa.

Za ka iya rubuta ra'ayinka a kasan wannan labarin a gurbin Facebook

Tuntube mu ko aiko Labari zuwa isyakulabari@gmail.com Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com

Post a Comment

RUBUTA SHARHI KO RA'AYINKA KAN WANNAN LABARI

Previous Post Next Post

Celebrity Gifts

Facebook

Latsa nan ka shiga group namu na WhatsApp domin samun labarai kai tsaye https://chat.whatsapp.com/EcJXY08Ikrx63mQ7F6TJfL

Domin zama wakilinmu garinku LATSA NAN

Korafi/ Shawara/ Tuntube mu LATSA NAN