Tunawa da mazan jiya, Yombe soja ne mara tsoro - Rtd. Col. Geoge Hans (Hotuna)

Wani hadimin Mataimakin Gwamnan jihar Kebbi Rtd Col. Samaila Yombe Dabai watau Rtd. Col George Hans ya bayyana Mataimakin Gwamnan jihar Kebbi Samaila Yombe Dabai a matsayin gwarzon na miji, haziki kuma wanda baya da tsoro tun a lokacin yakin basasa na Biafra. Ya ce Yombe soja ne da bai san fargaba ba balle tsoro kuma mutum ne mai basiran gaske.

Col. Hans ya ce ya yi tattaki ne zuwa jihar Kebbi domin ya taya Yombe murnar zagayowar wannan ranar, musamman idan ya tuna lokacin da suke a cikin dajin Allah, ga yunwa, ga kishin ruwa, ga sanyi ,kuma babu wajen kwana face a kan ciyawa domin tabbatar da kasancewar Najeriya kasa daya. Amma sai ga shi a yau wannan lamari ya zama tarihi.


Tuntube mu ko aiko Labari zuwa isyakulabari@gmail.com Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com *** GURBIN TALLA *** Kana son ka yi flashing ko ka cire makulli watau security na wayar ka? ka zo SENIORA TECH a OLUMBO PLAZA yamma da Gidan Wazirin Gwandu kan titin Ahmadu Bello a garin Birnin Kebbi. Shago Lamba 51 hawa na sama.

Post a Comment

RUBUTA SHARHI KO RA'AYINKA KAN WANNAN LABARI

Previous Post Next Post

Celebrity Gifts

Facebook

Latsa nan ka shiga group namu na WhatsApp domin samun labarai kai tsaye https://chat.whatsapp.com/EcJXY08Ikrx63mQ7F6TJfL

Domin zama wakilinmu garinku LATSA NAN

Korafi/ Shawara/ Tuntube mu LATSA NAN