• Labaran yau

  'Yan uwan 'daliba sun kashe malama da kuka a cikin aji

  Yan uwan wat 'adaliba da ake kira Okafor Chinaza 'yan shekara 14 sun yi wa Malamar ajinsu duka da ya zama ajalinta sakamakon bulala da ta yi mata a aji a Makarantar Sterlight Secondary School da ke Ogidi a cikin jihar Anambra.

  Wani 'dan jarida ya ce lamarin ya faru ranar Laraba 29 ga watan Nuwamba 2017 .Bayanai sun nuna cewa Malama Rita ta yi wa Okafor bulala ne domin bata share aji ba kamar yadda yake a tsarin shara na ajin a Roster.

  Bayanai sun nuna cewa bayan Malamar ta tambayi 'dalibar dalili da ya sa bata share aji ba sai 'dalibar ta zagi Malamar .Daga bisani Malamar ta bukaci 'dalibar ta gurfana a kan guiwarta amma sai ta ki , lamari da ya harzuka Malamar ta zane 'dalibar da bulala kafin 'dalibar ta dawo da yannan ta su kuma suka rufe Malamar da duka har ta mutu.


  **************************************** Tuntube mu ko aiko Labari zuwa isyakulabari@gmail.com Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com **************************************** Kana son ka yi flashing ko ka cire makulli watau security na wayar ka? ka zo SENIORA TECH a OLUMBO PLAZA yamma da Gidan Wazirin Gwandu kan titin Ahmadu Bello a garin Birnin Kebbi. Shago Lamba 51 hawa na sama.
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: 'Yan uwan 'daliba sun kashe malama da kuka a cikin aji Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama
  .disablecopypaste { -webkit-user-select: none; Chrome/Safari/Opera/Opera mini -moz-user-select: none; Firefox -ms-user-select: none; Internet Explorer/Edge -webkit-touch-callout: none; iOS Safari} And in your html:

  This text can’t be copied (cannot be selected).

  // Deactivating distracting Text Selection: // from: http://stackoverflow.com/questions/1794220/how-to-disable-mobilesafari-auto-selection $.fn.extend({ disableSelection : function() { this.each(function() { this.onselectstart = function() { return false; }; this.unselectable = "on"; $(this).css('-moz-user-select', 'none'); $(this).css('-webkit-user-select', 'none'); }); } }); $(function() { $(this).disableSelection(); });