Real Madrid ta sha kashi a hannun Manchester City da ci 4-1

Kungiyar wasan kwallon kafa ta Real Madrid ta sha kashi a hannun kungiyar Manchester City da ci 4-1 a wasa da aka buga a tsakanin kungiyoyin biyu a birnin Los Angeles.

Duk da yake Mendy yayi tattaki zuwa wajen wasan daga kasar Morocco amma bai sami buga wasan ba saboda matsalar ciwon jijiyoyi da yake fama da shi.

Wasan an bugashi a gaban masu kallo 93.000 wada 'yan wasa  Nicolas Otamendi, Raheem Sterling, John Stones da  Brahim Diaz suka zura kwallaye.Ku biyo mu a
https://www.facebook.com/isyakuweb
Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a Whatsapp zuwa 08062543120 zamu aiko maka da Labaran mu kai tsaye.
Don aiko Labari ko korafi ka tuntube mu a 08062543120
Shiga www.isyaku.com Don samun cikakken shafinmu da ke dauke da ababe masu kayatarwa.

Post a Comment

RUBUTA SHARHI KO RA'AYINKA KAN WANNAN LABARI

Previous Post Next Post

Celebrity Gifts

Facebook

Latsa nan ka shiga group namu na WhatsApp domin samun labarai kai tsaye https://chat.whatsapp.com/EcJXY08Ikrx63mQ7F6TJfL

Domin zama wakilinmu garinku LATSA NAN

Korafi/ Shawara/ Tuntube mu LATSA NAN