• Labaran yau

  Yunkurin kisa: Tattaunawa ta wayan tarho tsakanin Dino Melaye da babban jami'in tsaro | isyaku.com

  Bayanai sun bayyana na wani sauti inda ake zargin cewa muryar Sanata Dino Melaye ne yake tattaunawa da wani babban jami'in tsaro akan lamarin yunkuri da wasu sukayi saboda su halaka shi a makonnin baya a mahaifarsa a jihat Kogi.

  Sahara Reporters ta wallafa wani labari inda ta ke zargin Sanatan da hada baki da wani babban jami'in tsaro domin a aikata ba daidai ba akan wasu bayin Allah akan yunkurin halaka Sanata din.

  A cikin muryar da Sahara Reporters ta mallaka,Melaye ya tattauna da harshen Hausa tsakaninsa da wasu manyan jami'an tsaro.

  Saurari tattaunawar a kasa:
  @isyakuweb https://web.facebook.com/isyakuweb Kana sha'awar ka sami labaranmu ta Whatsapp ? ka rubuto YES a SMS zuwa 08062543120 zamu aiko maka da Labaran mu kai tsaye kyauta a koda yaushe muka wallafa Labari.
  • Facebook Comments

  0 comments:

  Post a Comment

  Rubuta ra ayin ka

  Item Reviewed: Yunkurin kisa: Tattaunawa ta wayan tarho tsakanin Dino Melaye da babban jami'in tsaro | isyaku.com Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama