An gano Duniya da ta fi kowacce zafi a tsakanin Duniyoyi | isyaku.com

An gano duniya mafi zafi a tsakanin duniyoyi wadda ke da nisan tafiyar haske ta shekara 650 kuma darajar zafinta ya kai dubu 4,300.


Sakamakon binciken da aka buga a mujallar "Nature" na nuna cewa, duniyar na kama da duniyar Jupiter kuma an ba ta sunan "KELT-9b" kuma tana kammala zagayenta a kwana 1.5 na duniya. Sabuwar mai zafi ta ninka Jupiter girma sau 2.8.

An gano KELT a yayin binciken da aka yi  Cibiyar Hangen Nesa ta Winer da kudu maso-gabashin Arizona, kuma ta ninka rana girma da zafi sau 2.@isyakuweb https://web.facebook.com/isyakuweb Kana sha'awar ka aiko mana rahotu ? ka tuntube mu a birninkebbi080@gmail.com

Daga shafin TRT

Post a Comment

RUBUTA SHARHI KO RA'AYINKA KAN WANNAN LABARI

Previous Post Next Post

Celebrity Gifts

Facebook

Latsa nan ka shiga group namu na WhatsApp domin samun labarai kai tsaye https://chat.whatsapp.com/EcJXY08Ikrx63mQ7F6TJfL

Domin zama wakilinmu garinku LATSA NAN

Korafi/ Shawara/ Tuntube mu LATSA NAN