Tunawa da 'Yar Adua shekara 7 kenan

Inna lillahi wa inna ilaihi rajiun,a rana ita yau 5/5/2010 Arewacin Najeriya ta yi mummunar asara domin a ranar ne shugaba Shehu Musa 'Yar Adua yayi wafati bayan yayi fama da matsanancin rashin lafiya na lokaci mai tsawo.

Arewa ta fuskanci manyan rashe rashe na rayukkan shugabannin kasar nan 'yan asalin Arewa,

1_Janar Murtala Ramat Muhammed- kisa ta juyin mulki harbi da bindiga
2_Janar Sani Abacha- Zargin Hadin baki kisa da guba ta diyan itace na apple
3_Alh.Shehu Musa Yar'adu- Zargin Hadin baki kisa da guba ta sigarin da yake sha

Hakkin kowane dan Arewa ne ya taimaka wa shugaba Muhammadu Buhari da Addu'a domin rokon Allah ya kiyaye shi.Mun dandani irin illar da kubcewar mulki daga hannun Arewa ke haifarwa,mun gani,mun shaida

Allah ya jikan wadannan shugabannin da kuma al'umma Musulmi da suka riga mu gidan gaskiya,Allah ka sa muyi kekyawar karshe,Amin .

@isyakuweb  https://web.facebook.com/isyakuweb

Post a Comment

RUBUTA SHARHI KO RA'AYINKA KAN WANNAN LABARI

Previous Post Next Post

Celebrity Gifts

Facebook

Latsa nan ka shiga group namu na WhatsApp domin samun labarai kai tsaye https://chat.whatsapp.com/EcJXY08Ikrx63mQ7F6TJfL

Domin zama wakilinmu garinku LATSA NAN

Korafi/ Shawara/ Tuntube mu LATSA NAN