Cikakken Sunayen Wadanda Buhari Ya Nada Da Mukaminsu

Shugaba Muhammadu Buhari ya nada mutane da dama a makamai daban daban a  hukumomi da kungiyoyin Gwamnati a ranar Jumu’a kamar yadda rahotanni suka bayyana
Ga Cikakken sunaye wadanda ya nada da mukaminsu:
Hukumar Kula da harkar  Gaggawa (NEMA)
Mataimakin Shugaba Yemi Osinbajo — Shugaba
Mustapha Yunusa Maihaja — Darakta Janar
David Babachir Lawal – Babban mamban kula da hukumar
Talba Alkali, Mamban Board,  Dake wakiltan Ma’aikatar Kula da Sufuri
Rabiu Dagari, Mamban Board, Dake wakiltan Ma’aikatar Kula da harkokin Waje
Ngozi Azadoh, Mamban Board, Dake wakiltan Maikatar Kula da Lafiya
Muhammadu Maccido, Mamban Board, Dake wakiltan Ma’aikatar Kula da harkokin Ciki
Ajisegiri Benson Akinloye, Mamban Board, Dake wakiltan Ma’aikatar Kula da albarkatun Ruwa
Emmanuel Anebi (air vice marshall); Mamban Board, Dake wakiltan Rundunan Sojin Nijeriya
Salisu Fagge Abdullahi (mataimakin  insifeto-janar na Folis), Mamban Board, Dake wakiltan Rundunar folisawa na Nijeriya
Gidan Talabijin Nijeriya (NTA)
Duro Onabule (Tsohon mai tace jarida kuma tsohon mai magana da yawun shugaba) – Shugaba
Steve Egbo, Daraktan Zartarwa, Na kula da Ayyuka Ma’aikata
Abdul Hamid Salihu Dembos, Daraktan Zartarwa, Na Sana’a
Mohammed Labbo, Daraktan Zartarwa Na Labarai
Fatima M. Barda, Daraktan Zartarwa, Na harkar Kudi
Stephen Okoanachi, Daraktan Zartarwa, Na kirkire-kirkire
Wole Coker, Daraktan Zartarwa , Na Shirye Shirye
Tarayyar Rediyon Nijeriya (FRCN)
Aliyu Hayatu – Shugaba
Buhari Auwalu, Daraktan shiyyar Kaduna
Yinka Amosun, Daraktan shiyyar, Legas
Ma’aikatar Yada Labarai Da Al’adu
Kungiyar Fina Finai na Nijeriya (Nigerian Film Corporation) — Chika Maduekwe, Janar Manaja
Kungiyar Yada  Wasanni da Fasaha na Nijeriya  (National Theatre and National Troupe of Nigeria) — Tar Ukoh, Daraktan Al’adu
Kungiyar Yada Al’adu Na Kasa (National Council for Arts and Culture) — Olusegun Runsewe, Darakta Janar
Kungiyar tarayyar Fina Finai da Bidiyo na Kasa (National Film and Video Censors Board) — Folorunsho Coker, Darakta Janar.

@isyakuweb https://web.facebook.com/isyakuweb

Post a Comment

RUBUTA SHARHI KO RA'AYINKA KAN WANNAN LABARI

Previous Post Next Post

Celebrity Gifts

Facebook

Latsa nan ka shiga group namu na WhatsApp domin samun labarai kai tsaye https://chat.whatsapp.com/EcJXY08Ikrx63mQ7F6TJfL

Domin zama wakilinmu garinku LATSA NAN

Korafi/ Shawara/ Tuntube mu LATSA NAN