Sabuwar kungiyar Addinin Musulunci ta bulla a Jihar Kaduna

An  sami bullar wata sabuwar kungiya ta addinin Musulunci a Jihar Kaduna ta Najeriya,ita dai wannan sabuwar kungiyar Gwamnan jihar Kaduna Malam Nasir El'rufai ya bayyana shakkun sa a kan halarcin kungiyar inda ya kara da cewa koyarwar kungiyar ya saba wa koyarwar addinin Musulunci.Ya kuma ce kungiyar za ta iya zama hadari fiye da Boko Haram

Rahotanni sun nuna cewa kungiyar ta samo asali ne a garin Zariya,amma binciken da  'yan jarida suka yi ya nuna cewa shugaban kungiyar yana zaune ne a wajen garin Zaria.Sheikh Isma’il Bn Sayyadi Yusha’u yace kungiyar ba wata sabuwar kungiya bace, kawai su yan Tijjaniyya ne.

Isyaku Garba-Birnin kebbi
@isyakuweb

Post a Comment

RUBUTA SHARHI KO RA'AYINKA KAN WANNAN LABARI

Previous Post Next Post

Celebrity Gifts

Facebook

Latsa nan ka shiga group namu na WhatsApp domin samun labarai kai tsaye https://chat.whatsapp.com/EcJXY08Ikrx63mQ7F6TJfL

Domin zama wakilinmu garinku LATSA NAN

Korafi/ Shawara/ Tuntube mu LATSA NAN