• Labaran yau

  MOTOCI ZA SU FARA MAGANA DA JUNAN SU A KASAR AMURKA

  A wani yunkuri na rage hadura, sashen kula da harkokin sufuri na Amurka ya gabatar da wasu dokoki da zasu bukaci kowacce sabuwar mota da aka kera ta kasance dauke da wata na’urar fasaha wacce za ta ba su damar yin magana da juna.
  Na’urar za ta baiwa motoci damar tura sakonni nuna inda suke, da kuma gudun da mota take, da kuma gano idan akwai wani hadari a gaba.
  Za a bukaci masu kera motoci su inganta fasahar su, ta yadda kowacce mota da suka kera a nan gaba za ta iya fahimtar magana da wata motar ke yi da wani harshe daya na musamman.
  Jami’an sashen sun ce wannan abu shi zai rage kura- kuran da direbobi suke yi, wadanda shi ne ke haifar da fiye da kaso 90 cikin 100 na mace- macen da ake samu a hadduran da ake yi akan titina.

  (Al'ummata)
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: MOTOCI ZA SU FARA MAGANA DA JUNAN SU A KASAR AMURKA Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama
  .disablecopypaste { -webkit-user-select: none; Chrome/Safari/Opera/Opera mini -moz-user-select: none; Firefox -ms-user-select: none; Internet Explorer/Edge -webkit-touch-callout: none; iOS Safari} And in your html:

  This text can’t be copied (cannot be selected).

  // Deactivating distracting Text Selection: // from: http://stackoverflow.com/questions/1794220/how-to-disable-mobilesafari-auto-selection $.fn.extend({ disableSelection : function() { this.each(function() { this.onselectstart = function() { return false; }; this.unselectable = "on"; $(this).css('-moz-user-select', 'none'); $(this).css('-webkit-user-select', 'none'); }); } }); $(function() { $(this).disableSelection(); });