GOBARA TA HALAKA MIJI DA MATA,DA 'YA'YAN SU UKUAllah mai iko ya yi wa wannan mutum da iyalansa da kuke iya ganin hoton su anan, rasuwa shekaranjiya da daddare sakamakon ibtila'in gobara da ya afka masu a cikin dare a karamar hukumar Koko dake jihar Kebbi.

Mijin mai suna Sarafa dan kabilar Yoruba ne wanda yake da kyakkyawar shaida akan zama lafiya da rikon ibada.

Allah ya jikansu da rahama, amin.
Rariya

Post a Comment

RUBUTA SHARHI KO RA'AYINKA KAN WANNAN LABARI

Previous Post Next Post

Celebrity Gifts

Facebook

Latsa nan ka shiga group namu na WhatsApp domin samun labarai kai tsaye https://chat.whatsapp.com/EcJXY08Ikrx63mQ7F6TJfL

Domin zama wakilinmu garinku LATSA NAN

Korafi/ Shawara/ Tuntube mu LATSA NAN