Dubun dubatan mata sun halarci filin wasan kwallo a karon farko a Saudiya (Hotuna)

Dubun dubatan mata ne suka halarci filin wasa na King Fahad domin kallon kwallon kafa da aka buga tsakanin kungiyar wasan kwallon kafa tsakanin Riyadh Al-Hilal da Jeddah Al-Ittihad wanda fiye da mutum 50.000 suka halarta maza da mata a karon farko inda mata suka fara halartar filin wasan kwallon kafa a tarihin kasar Saudiya. 



Tuntube mu ko aiko Labari zuwa isyakulabari@gmail.com Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com *** GURBIN TALLA *** Kana son ka yi flashing ko ka cire makulli watau security na wayar ka? ka zo SENIORA TECH a OLUMBO PLAZA yamma da Gidan Wazirin Gwandu kan titin Ahmadu Bello a garin Birnin Kebbi. Shago Lamba 51 hawa na sama.

Post a Comment

RUBUTA SHARHI KO RA'AYINKA KAN WANNAN LABARI

Previous Post Next Post

Celebrity Gifts

Facebook

Latsa nan ka shiga group namu na WhatsApp domin samun labarai kai tsaye https://chat.whatsapp.com/EcJXY08Ikrx63mQ7F6TJfL

Domin zama wakilinmu garinku LATSA NAN

Korafi/ Shawara/ Tuntube mu LATSA NAN