• Labaran yau

  Tashin bom ya rutsa da mutum 35 a kasuwar Biu

  An sami tagwayen fashe-fashen wasu abubuwa da ake kyautata zaton bom ne a Kasuwar garin Biu a karamar hukumar Biu da ke jihar Borno.

  Ana fargaban  cewa lamarin ya rutsa da mutum 16 tare da 'yan kunar bakin waken guda 2 yayin da mutum 35 suka sami raunuka.

  Kawo yanzu dai babu wani cikakken bayani daga Mahukunta daga jihar ta Borno.
   
  **************************************** Tuntube mu ko aiko Labari zuwa isyakulabari@gmail.com Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com **************************************** Kana son ka yi flashing ko ka cire makulli watau security na wayar ka? ka zo SENIORA TECH a OLUMBO PLAZA yamma da Gidan Wazirin Gwandu kan titin Ahmadu Bello a garin Birnin Kebbi. Shago Lamba 51 hawa na sama.
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Tashin bom ya rutsa da mutum 35 a kasuwar Biu Rating: 5 Reviewed By: Isyaku Garba
  Koma Sama