Kalli Mace 'yar arewa ta farko da ta daura mukamin Janar a sojin ruwan Najeriya (Hotuna)

Jamila Malafa ita ce mace 'yar Arewacin Najeriya ta farko da ta daura mukamin Janar a sojin ruwa na Najeriya. Rundunar sajin ruwa ta Najeriya ta kara wa Jamila Malafa mukami zuwa Commandore wanda daidai yake da mukamin Brigadier General a mukamin sojin kasa na Najeriya watau Janar mai taurari daya (One star General).


 An haifi Commandre Jamila a 1965 a karamar hukumar Gombi na jihar Adamawa kuma ta shiga rundunar sojin ruwa na Najeriya a 1988 ta halarci kwasa-kwasai da dama na sanin makamar aiki daga ciki har da MNI.


Tuntube mu ko aiko Labari zuwa isyakulabari@gmail.com Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com *** GURBIN TALLA *** Kana son ka yi flashing ko ka cire makulli watau security na wayar ka? ka zo SENIORA TECH a OLUMBO PLAZA yamma da Gidan Wazirin Gwandu kan titin Ahmadu Bello a garin Birnin Kebbi. Shago Lamba 51 hawa na sama.
Kalli Mace 'yar arewa ta farko da ta daura mukamin Janar a sojin ruwan Najeriya (Hotuna) Kalli Mace 'yar arewa ta farko da ta daura mukamin Janar a sojin ruwan Najeriya (Hotuna) Reviewed by on December 19, 2017 Rating: 5

ISYAKU TV

Powered by Blogger.