Jami'ai sun kama bindigogi da aka boye a cikin kayan kida domin shigowa da su Najeriya

Hukumomi a birnin Agadez na jamhuriyar Niger sun kama wasu makamai da aka boyesu a cikin kayan kida watau speakers.Makamai da aka boye sun hada da bindigogi masu barin wuta guda 42 tare da albarusai 200.

Bayanai sun nuna cewa an yi yinkurin shigowa da bindigogin ne zuwa Najeriya kafin jami'ai su kama kayakin da aka tsara boyesu cikin hikima a speaker na rikoda.

Birnin Agadez dai shine birni mafi kaurin suna akan harkar hada-hadar miyagun makamai a yankin Sahel, yammaci da kudancin Sahara.


 Tuntube mu ko aiko Labari zuwa isyakulabari@gmail.com Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com *** GURBIN TALLA *** Kana son ka yi flashing ko ka cire makulli watau security na wayar ka? ka zo SENIORA TECH a OLUMBO PLAZA yamma da Gidan Wazirin Gwandu kan titin Ahmadu Bello a garin Birnin Kebbi. Shago Lamba 51 hawa na sama.

Post a Comment

RUBUTA SHARHI KO RA'AYINKA KAN WANNAN LABARI

Previous Post Next Post

Celebrity Gifts

Facebook

Latsa nan ka shiga group namu na WhatsApp domin samun labarai kai tsaye https://chat.whatsapp.com/EcJXY08Ikrx63mQ7F6TJfL

Domin zama wakilinmu garinku LATSA NAN

Korafi/ Shawara/ Tuntube mu LATSA NAN