• Labaran yau

  Zaben 2019: Zan tsaya takaran 'dan Majalisa - Lawal Ahmad

  Lawal Ahmad shahararren dan wasan kwaikwoyo na Kannywood ya bayyana aniyarsa na tsayawa takaran dan Majalisar wakilai mai wakiltar mazabar Bakori/Danja a zaben 2019.

  Ya ce ya yanke hukunci tsayawa takarar ne a sakamakon irin goyon bayan da ya ke samu daga mazabar shi. Ya ce duk da cewa a Kano ya ke da zama, ya na yawaita ziyarar mazabar ta shi, inda ya ke haduwa da mutanen shi.

  A cewar Ahmad “Ina jin dadin taimakawa jama’a, kuma na yi wa jaha ta da mutane na abubuwa da dama da ba zan iya bayyana wa ba a nan.

  Kaunace mu a Facebook https://www.facebook.com/isyakuweb Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Zaben 2019: Zan tsaya takaran 'dan Majalisa - Lawal Ahmad Rating: 5 Reviewed By: Isyaku Garba
  Koma Sama