• Labaran yau

  September 03, 2017

  Sanarwa - Shafin ISYAKU.COM yana neman wakilai

  ISYAKU.COM yana neman wakilai wadanda za su dinga aiko labarai a wadannan garuruwa

  1 Zuru
  2 Yauri
  3 Argungu
  4 Jega
  5 Kamba
  6 Birnin kebbi

  Bayan haka idan kana da labari da dumi dumi ko kai marubuci ne da kake son mu wallafa ayyukanka a shafinmu ko kana son ka dinga bayar da gudunmawa a shafinmu,sai  ka tuntube mu  a 08087645001

   

  Shafin mu na Facebook https://www.facebook.com/isyakuweb Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com
  • Facebook Comments
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Sanarwa - Shafin ISYAKU.COM yana neman wakilai Rating: 5 Reviewed By: Isyaku Garba
  Koma Sama