Sanata Magoro: Aduba mana hanyar gadan Zaima zuwa Gamji

Mai girma Galadiman Zuru Sen. Maj. Gen. Muhammadu Magoro OFR ya nemi aduba ma kasar Zuru hanyar da ta taso daga Gadar zaima zuwa Gamji....


Mai girma Galadiman Zuru Sen. Maj. Gen. Muhammadu Magoro OFR ya nemi aduba ma kasar Zuru hanyar da ta taso daga Gadar zaima zuwa Gamji. Sen. Magoro yayi wannan koken ne acikin jawabinsa na godiya bayan kammala Uholar bana. Ya kara dacewa wannan hanya da ta taso daga iyakar Jihar Zamfara da Kebbi ta biyo ta cikin Masarautar Zuru takare a iyakar Jihar Kebbi da Niger ta zama babbar kalubale ga mutanen Kasar Zuru da kewaye. 


Duk da yake wannan hanya ta Gwamnatin Tarayyace amma anyi kokarin sanya Gwamnatin Jiha ta gyarata daga baya Gwamnatin Tarayya ta biya amma sai akayi rashinsa’ar Gwamnatin Tarayya ta dakatarda Gwamnatocin Jahohi dayin aikin Gwamnatin Tarayya don antara mata bashi sai ta gama tantancewa. Don haka yake kira ga Wakilin Shugaban Kasa a wurin bukin wato Maigirma Ministan Matasa da Wasanni Barr. Solomon Dalong (Sodangin Zuru) da aduba wannan matsalar. 


A nasa jawabi Maigirma Ministan Wasanni da Matasa Barr. Solomon Dalong  yayi alkawalin zai nemi damar da shi da Sanata Bala Ibn – Na’Allah da kuma Galadiman Zuru zasu zauna da Maigirma Shugaban Kasar Najeriya Muhammadu Buhari don tattaunawa akan wannan matsala da sauran matsaloli. 

Abba Muhammed


COMMENTS

Name

AL-AJABI,25,BIDIYO,1,BIRNIN-KEBBI,26,DUNIYA,23,FADAKARWA,23,FASAHA,3,HOTUNA,40,JAKAR MAGORI,18,LABARI,422,NISHADI,51,SANARWA,13,SHARHI,13,SIYASA,17,TARIHI,7,WASANNI,8,
ltr
item
ISYAKU.COM: Sanata Magoro: Aduba mana hanyar gadan Zaima zuwa Gamji
Sanata Magoro: Aduba mana hanyar gadan Zaima zuwa Gamji
https://3.bp.blogspot.com/-tYGciCiA-z0/WOqverpD8vI/AAAAAAAAEAs/nbZ4KZ1H82ASzXbgQ31pQMc3huYqVqiGQCLcB/s320/IMG_20170408_163817.jpg
https://3.bp.blogspot.com/-tYGciCiA-z0/WOqverpD8vI/AAAAAAAAEAs/nbZ4KZ1H82ASzXbgQ31pQMc3huYqVqiGQCLcB/s72-c/IMG_20170408_163817.jpg
ISYAKU.COM
http://www.isyaku.com/2017/04/sanata-magoro-aduba-mana-hanyar-gadan.html
http://www.isyaku.com/
http://www.isyaku.com/
http://www.isyaku.com/2017/04/sanata-magoro-aduba-mana-hanyar-gadan.html
true
3052478943858316060
UTF-8
Loaded All Posts Not found any posts KARANTA SAURAN LABARAI Karanta saura Reply Cancel reply Delete By Home PAGES POSTS View All KARANTA WADANNAN LABEL MAADANI BINCIKA GABADAYAN LABARAI Not found any post match with your request Back Home Sunday Monday Tuesday Wednesday Thursday Friday Saturday Sun Mon Tue Wed Thu Fri Sat January February March April May June July August September October November December Jan Feb Mar Apr May Jun Jul Aug Sep Oct Nov Dec just now 1 minute ago $$1$$ minutes ago 1 hour ago $$1$$ hours ago Yesterday $$1$$ days ago $$1$$ weeks ago more than 5 weeks ago Followers Follow THIS CONTENT IS PREMIUM Please share to unlock Copy All Code Select All Code All codes were copied to your clipboard Can not copy the codes / texts, please press [CTRL]+[C] (or CMD+C with Mac) to copy