ada

Breaking News

WADANSU KAUYAWA KE SAURAREN SAUTI A LASPIKA A KARON FARKO A RAYUWAR SU

Wannan Kabilar Mbuti ne na kasar Congo ke sauraren wakar da suka yi kuma wani Bature mai suna Hugh Tracey ya dauka kuma ya sanya masu don su saurara a 1952.

No comments

Rubuta ra ayin ka