FADAR SARKIN GWANDU - BIKIN KADDAMAR DA LITTAFIN ABDULLAHI GWANDU A GARIN BIRNIN KEBBI


Wani ma'abucin amfani da shafin sada zumuntar nan na Facebook Abubakar Sadeeq ya rubuto yanayin da ake ciki a kan bikin da ke gudana a fadar Mai Martaba Sarkin Gwandu kan Littafin da ake kaddamarwa " Bukin kaddamar da littafin Abdullahin Gwandu wanda a yanzu Haka Baki daga ko,ina cikin wannan kasa sun fara Halarta wannan masarautar domin kaddamarda wannan littafin da kuma karrama wasu fittatun a wannan kasa ,bukin yafara Daukar Harami.
A yanzu haka cikin Manyan baki Akwai tsohon gwamnan sokoto Aliyu magatakar da wamakko da mataimakin shi
Akwai kuma tsohon Gwamnan bauchi Isah Yuguda baba mai Mangwaro da dai sauran Gwamnonin Arewa,

Akwai Tsohon Gwamna Niger Dr Mu,azu Babangida da kuma Gwamnan Sokoto Aminu waziri Tambuwal da kuma shugaban Majalisar Jahar Kebbi Sama,ila Abdulmumini Kamba, sauran manyan baki daga ko,ina cikin da wajen wannan kasa,"
Allah ya sa ayi taro kuma a koma Gida lafiya .
FADAR SARKIN GWANDU - BIKIN KADDAMAR DA LITTAFIN ABDULLAHI GWANDU A GARIN BIRNIN KEBBI FADAR SARKIN GWANDU - BIKIN KADDAMAR DA LITTAFIN ABDULLAHI GWANDU A GARIN BIRNIN KEBBI Reviewed by on January 21, 2017 Rating: 5

ISYAKU TV

Powered by Blogger.