AN SAKE KASHE WANI BABBAN SOJAN NAJERIYA A BAGA NA JIHAR BARNO

Lt.Col Otos Omusu shi ne kwamandan sojojin bataliya ta musamman ta 118 dake Baga kuma kwamanda na uku da ya rasa ransa a kasa da sati shida
a wannan yankin.Wannan kwamanda da odalen sa sun rasa ran su ne a yayin da motar su ta taka nakiya da aka binne a kan hanyar Sari-Gudumbali jiya 12/12/2016 yayin da suke komawa barikin nasu.

Lt.Col Otos shi ne kwamanda na uku bayan Lt.Col Muhammed Abu Ali da Lt.Col B.U Umar wanda kwamandodi ne da aka kashe a Baga a 'yan kwanakin baya-bayan nan.

Gida - Leadership Hausa

Assalamu alaikum, Editan LEADERSHIP Hausa mai farin jini, ka bani dama na yi kira ga gwamna Kashim...

Gida

(null)

Labarai, kai tsaye- Radio France Internationale RFI

Samu dukkanin shirye-shiryen RFI Siyasa da Al'adu da Wasanni da Labarai da dumi-duminsu na Afrika da Faransa da duniya.

NIGERIAN NEWSPAPERS

Flash or unlock your phone at SENIORA TECH shop No.51 upstairs.OLUMBO shopping complex Ahmadu Bello way Birnin kebbi. 08062543120 http://...

Wasanni

Domin samun labaran wasanni kai tsaye daga club na kwallon kafa na turai
AN SAKE KASHE WANI BABBAN SOJAN NAJERIYA A BAGA NA JIHAR BARNO AN SAKE KASHE WANI BABBAN SOJAN NAJERIYA A BAGA NA JIHAR BARNO Reviewed by on December 13, 2016 Rating: 5

ISYAKU TV

Powered by Blogger.