• Labaran yau

  November 29, 2016

  ZA A KARA FARASHIN KUDIN KIRAN WAYA DA AMFANI DA LAYIN INTANET

  Duk da tsadar rayuwa da ake ciki MTN zata yi karin kudin kiran waya da kuma layin intanet daga N1000 akan 1.5gb zuwa N1000 akan 500 mb.Hakan kuma zai shafi
  sauran kanfanonin layin wayan salula a Najeriya.Ita dai MTN ta ce wannan umarni ne daga gwamnatin tarayya ta hannun hukumar harkar sadarwa ta Najeriya watau NCC.Tsarin zai fara aiki daga 1 ga watan Disamba mai zuwa ta 20016.
  Kai jama'a !
  naij.com

  • Facebook Comments
  Item Reviewed: ZA A KARA FARASHIN KUDIN KIRAN WAYA DA AMFANI DA LAYIN INTANET Rating: 5 Reviewed By: Isyaku Garba
  Koma Sama